Siffofin Munafukai-Jafar Mp3 - Slunečnice.cz
Hlavní navigace

 Siffofin Munafukai-Jafar Mp3 1.0

3

Pro hodnocení programu se prosím nejprve přihlaste

Staženo 0 ×
Zdarma

Sdílet

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,

Wanna application mai suna Siffofin Munafukai-Jafar Mp3 na kunshe da wa'azin Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam wanda ke magana akan Siffofin Munafukai da Jukuncin waka, da ma wasu wa'azozin.
Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin. Akwai bonus tracks (wa'azi) da ke kunshe a cikin application din, ku dai ku sauko da shi ku saurara. Allah ya bada damar amfani da abinda za a saurara ameen.

Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa don ganin kuna jin dadin ayyukan mu.

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.
 • Verze programu

  1.0

 • Poslední aktualizace od vývojáře

  22. 9. 2017 2017-09-22

 • Počet stažení za měsíc

  0 ×

 • Potřeba instalace:

  Ano

 • Web autora

 • Hudba a zvuk
3

Pro hodnocení programu se prosím nejprve přihlaste

Staženo
0 ×