Tafseer Al Baqarah (1 - 173) - Slunečnice.cz
Hlavní navigace

 Tafseer Al Baqarah (1 - 173) 1.0

3

Pro hodnocení programu se prosím nejprve přihlaste

Staženo 0 ×
Zdarma

Sdílet

Salam, welcome to SHEIKH JA'AFAR MAHMUD ADAM COMPLETE TAFSEER SERIES APPS!

We are to trying to put the Complete Tafseer by Sheikh Ja'afar Mahmud Adam in this store. But due to huge file size, the Surahs can't go in One App. So This Qur'an Tafsiri will in shaa Allah be a SERIES OF HOLY QUR'AN HAUSA TAPSEER BY SHAIKH JAFAR MAHMUD ADAM.

There are THREE (3) Apps for The Surah Al Baqarah Tafsir. This is the first App. Check this store to download the other two.

The Tafsir of each surah from the Qur'an will soon be available in HAUSA LANGUAGE and FREE to download and will always be.

Learn The Book of ALLAH In your language with these Apps!

_________________________________________________________________________

Assalamu alaikum ya 'yanuwa Musulmi,

Wannan store na Google Play ya kusa daukan dukkan karatun tafsiri na alkur'ani mai girma daga bakin marigayi sheik jaafar.

Saboda girman karatun, ba zaiyiwu a kawo dukkan shi a cikin App kwara daya ba. Don haka Kowacce Surah za'ayi mata APPS wadanda zasu kawo dukkan Tafsirinta.

Wannan shine kashin farko na karatun domin yanzu aka fara wannan aiki. Suratul Baqarah itace mafi tsawon surah a cikin alkur'ani mai girma gashi kuma Apps uku kadai sun kawo karatunta. Don haka dukkan surorin ba sufi suzo a cikin APPS biyu-biyu ko daya-daya ba in shaa Allahu.

Idan Allah yasa ka samo wannan APPS to danuwa yanzu kuma aiki ya rage gareka, domin dukkan hujja tazo gareka ko gareki. Allah ya bamu ikon riko da littafinsa Ameen.

Idan har danuwa musulmi da musulma zasu saka games, chats da music files me zai hana tunda ga dama ta samu muyi amfani da ita wajen gyara rayuwarmu ko ma shiga Aljannah?

Duk iya kacin abin da Allah yasa ka ko kika haddace daga Alkur'ani to amfaninsa fa aiki dashi amma tayaya zaka ko zakiyi amfani dashi ba tare da sanin me kake ko kike karantawa ba?

Dama ta samu yanzu. Yi downloading din Apps din sheikh Ja'afar Mahmud Adam Tafseer domin jin tafseer din karatun Alkur'aninka/ki. Idan kagama da wannan surah to sai kayi downloading din Surar dake biye da ita.

Allah ya barmu da son Annabi ya kuma tabbatar damu akan imani na gaskia. Allah ya sanyamu cikin wadanda zaiyima Rahama ya kuma shigar dasu AljannarSa Ameen Ameen Ameen.

Daga karshe nine danuwanku musulmi nake wannan aiki, ina neman Taimakon Addu'arku ta alkhairi da fatan Allah ya karba mana wannan aiki dani daku baki daya.

Kada ka/ki manta kiyi sharing din wannan App ta whatsapp ko wechat ko twitter ko Facebook ko duk wata hanya da zata sa sauran 'yanuwa suma su samu su amfana.

Allah ya taimaki musulunci da musulmai ya kuma ruguza kafirci da kafirai baki daya.

Idan kana ko kina da Tafseer from (cd web complete tapseer055 zuwa 066) to don Allah muna bukata. Zaka/ki iya taimakawa da turoshi tayin amfani da developer email.

Idan kana ko kina da wata shawara game da wannan aiki na Complete sheikh ja'afar tafseer zaka iya turo da sakonka tayin amfani da email din developer.

Allah ya jikan Mallam Jafar ya kuma gafarta masa Ameen.
 • Verze programu

  1.0

 • Poslední aktualizace od vývojáře

  26. 12. 2017 2017-12-26

 • Počet stažení

  0 ×

 • Velikost

  47 MB 47 MB

 • Web autora

 • Hudba a zvuk
 • Podporované jazyky

  • Angličtina
Zobrazit více
3

Pro hodnocení programu se prosím nejprve přihlaste

Staženo
0 ×