Tafsirin Al Baqarah (174- 274) - Slunečnice.cz
Hlavní navigace

 Tafsirin Al Baqarah (174- 274) 1.0

3

Pro hodnocení programu se prosím nejprve přihlaste

Staženo 0 ×
Zdarma

Sdílet

Saurari karatun Tafsiri na Malam Jafar Mahmud Adam.

Wannan shine kashi na biyu cikin Apps din suratul Baqarah. Idan baka da na farkon duba Cikin Play Store Zaka sameshi in shaa Allahu.

Da yardar Allah Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Complete Tafseer zai samo shigowa wannan store Surah by Surah.

Yi kokarin meka wadannan Apps ta whatsapp, wechat, Facebook da dukkan kafafen yada sakonni domin sauran 'yanuwa musulmi su sami.

Allah ya karba mana wannan aiki ya kuma bamu ikon yin amfani da darussan dake cikin alkurani ameen.

Danuwa da yayi kokarin kawo wannan Tafsir cikin wannan store na neman adduar ku kan Allah ya kara shiryardashi ya kuma shiryi dukkan musulmi sannan Allah ya saka masa da mafi kyawun alkhairi wajen yin kokarin wannan aiki.

Idan kana ko kina da wata shawara ko tsokaci game da wadannan Apps da mukeyi to zaka iya aiko da sakonka yain amfani da email din developer.

Idan Allah yasa kana da CD-055 WEB COMPLETE TAFSEER Na Mallam jafar daga 056 zuwa 066..don Allah ka aiko mana shi ta email din developer domin muna bukata wajen cigaban wannan aiki.

Allah ya kara taimakon musulunci da musumai ameen.

Daga karshe Allah ya gafartawa malam ya kuma saka masa da gidan Aljannah Ameen.
 • Verze programu

  1.0

 • Poslední aktualizace od vývojáře

  26. 12. 2017 2017-12-26

 • Počet stažení

  0 ×

 • Velikost

  46 MB 46 MB

 • Web autora

 • Hudba a zvuk
Zobrazit více
3

Pro hodnocení programu se prosím nejprve přihlaste

Staženo
0 ×