Malaman Mazahabobi 4 - Daurawa - Slunečnice.cz Hlavní navigace

 Malaman Mazahabobi 4 - Daurawa 1.0

Pro hodnocení programu se prosím nejprve přihlaste

Staženo 0 ×
Zdarma

Sdílet

Sabuwar manhajja domin kawo muku Tarihin malam mazahabobin nan guda hudu tare da malam Aminu Ibrahim Daurawa

Malam Sune: Imam Abu hanifah, Imam Malik ibn Anas, Imam Shafi'i da kuma Imam Ahmad ibn Hanbal.

Domin sauraron tarihin malam mazahaba dake cikin wannan manhajja akwai bukatar a kunna data. Mallam Aminu Ibrahim Daurawa.

Akwai wadansu Hausa Islamic apps kamar haka: Sheikh Jafar siffatus salatin nabiyyi, arbaun hadith, kitab tauhid, bulugul maram, riyadus salihin, umdatul ahkam, muktasar siratur rasul, ahkamul jana'iz, kashfush shubuhat, Hudubah Volume, sheikh jafar holy Quran recitation da sauran lakcoci.

Bayan wannan manhajja ta tarihin malaman mazahaba tare da Aminu Ibrahim Daurawa akwai sauran apps na sauran malamai kamar sheikh kabiru Gombe, Dr Abubakar Gumi, karatun malam Ahmad suleiman, Karatun alaramma Yahuza Bauchi, Malam Said Haruna mai jawa sheikh Jafar baki da dai sauransu. Sannan akwai Kundin Tarihi na Daurawa. Duba kareemtkb apps cikin wannan gida domin samunsu.

Haka zalika wannan team na KareemTKB na kokarin kawo muku Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Complete Tafseer cikin wannan gida. Yanzu haka cikin wannan gida akwai sheikh jaafar mahmud adam complete tafsir tun daga Suratul Anfal har zuwa suratun Nas.Sannan akwai shaik jafar tafsir suratul Bakarah. Ragowar na nan zuwa nan bada dadewa ba in shaa Allahu.

Idan kunji dadin wannan manhajja ta Tarihin malaman mazahaba kada ku manta kuyi sharing dinta ta whatsapp groups, facebook da dai sauran kafafen sadarwa.

Idan akwai wasu apps na mallam Aminu Ibrahim Daurawa ko na wani malami daban da kuke son gani cikin wannan gida toh ku rubuta cikin review naku na wannan manhajja.

Ku huta lafiya

Pro hodnocení programu se prosím nejprve přihlaste

Staženo
0 ×

TIP: Stahují se vám programy pomalu? Změřte si rychlost svého internetového připojení.