Matakan Tarbiyya 9 Mp3-Pantami - Slunečnice.cz Hlavní navigace

 Matakan Tarbiyya 9 Mp3-Pantami 1.0

Pro hodnocení programu se prosím nejprve přihlaste

Staženo 0 ×
Zdarma

Sdílet

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,

Wanna application mai suna "Matakan Tarbiyya 9 Mp3-Pantami" na kunshe da wa'azin Sheikh Ali Isah Pantami wanda ke magana akan Matakan Tarbiyya 9 da kuma Zuwan Dajjal da ma wasu.

Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin. Akwai bonus tracks (wa'azi) da ke kunshe a cikin application din. Allah ya bada damar amfani da abinda za a saurara ameen.


Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.

Pro hodnocení programu se prosím nejprve přihlaste

Staženo
0 ×

TIP: Stahují se vám programy pomalu? Změřte si rychlost svého internetového připojení.