Muktasar Siratur Rasul - Jafar - Slunečnice.cz Hlavní navigace

 Muktasar Siratur Rasul - Jafar 1.0

Pro hodnocení programu se prosím nejprve přihlaste

Staženo 0 ×
Zdarma

Sdílet

Wannan manhajja ce domin kawo muku Muktasar Siratur Rasul tare da sheikh Ja'afar Mahmud Adam.

Wannan littafi takaitaccen tarihine na rayuwar manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata agareshi wanda aka takaitoshi daga littafin Ibn Hisham Siratun nabawiyya.

Bayan sheik jafar muktasar siratur rasul akwai sauran apps kamarsu:

Kitabut tawheed
bulughul maram
Riyadh saliheen
Sifat salat nabiy sheikh jafar
Umdatul ahkaam
Arbauna hadis an Nawawi da dai sauransu.

Idan kunji dadin wannan manhajja, don Allah ayi rating dinta tauraro biyar cikin wannan gida sannan ku yadata zuwa ga yanuwa musulmai Hausawa ta whatsapp groups da Facebook da sauran kafafen sadarwa. Akwai wajen da zaku danna a cikin manhajja domin yadata. Allah ya taimaki musulunci da musulmai baki daya aameen.

Mukhtasar siratur rasul shaykh Jafar Mahmud

Pro hodnocení programu se prosím nejprve přihlaste

Staženo
0 ×

TIP: Stahují se vám programy pomalu? Změřte si rychlost svého internetového připojení.