Novels Na Hausa 1 Free - Slunečnice.cz Hlavní navigace

 Novels Na Hausa 1 Free 1.0

Pro hodnocení programu se prosím nejprve přihlaste

Staženo 0 ×
Zdarma

Sdílet

Wannan application ya kawo muku dadadan littafan novels na Hausa. Application din kyauta ne kuma bashi da nauyi dan bai kai 4MB ba. Ku danna Install a sama don nishadantuwa da littattafan da wannan application ya kunsa.
Zamu rika kokarin sabunta (Updating) din application din lokaci zuwa lokaci domin kara wasu littafan a cikin application din don moriyar ku.
Littafan da wannan application din ya kunsa sun hada da:
>Martaba
>Renon ki Zanyi da kuma
>Kwarya Tabi Kwarya

Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku daure ku rubuta "review" sannan kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.

*Hakkin Mallaka*
Muna sanar da masu karatu cewa littattafan da wannan apllication ya kunsa ba mallakin mu bane, kowane labari mun rubuta ainihin marubucin sa. Aikin da mukai shine wajen saukaka karanta littattafan gare ku masu karatu. Mungode
Za a iya tuntubar mu ta Zaidjaz10@gmail.com game da korafi ko shawarwari.

Pro hodnocení programu se prosím nejprve přihlaste

Staženo
0 ×

TIP: Stahují se vám programy pomalu? Změřte si rychlost svého internetového připojení.