Part 2 Offline Ahmed Sulaiman - Slunečnice.cz Hlavní navigace

 Part 2 Offline Ahmed Sulaiman 1.0

Pro hodnocení programu se prosím nejprve přihlaste

Staženo 0 ×
Zdarma

Sdílet

Assalamu alaikum,

Kamar yadda 'yanuwa suka bukata ga karatun sheikh Ahmad Sulaiman mai aiki ba tare da internet connection ba. Wannan itace manhajja ta biyu kuma ta karshe. Ciki za'a samu karatun ahmed sulaiman daga surah ta 19 zuwa surah ta 114 da kuma addua.

Idan kunji dadin wannan manhajja ta ahmad sulaiman qira'a mp3 ba tare da internet connection ba, kada ku manta ku yadata zuwaga sauran 'yanuwa musulmi.

Idan akwai wata matsala ko tsokaci kan wannan manhajja to aiko da sako na kai tsaye da hanyar yin amfani da email din dake kasan wannan bayani.

Wassalamu alaikum wa rahmatullah.

------------------------------------------------------------------------------------

Assalamu alaikum,

This is the second and last part of sheikh ahmad sulaiman recitations that works offline. In this version you'll find surah 19 to surah 114 plus dua.

We can't bring all of the recitations in one app due to apk size limit allowed by play store. That's why we brought two parts.

Should there be any problem or suggestion, don't hesitate to send your feedback using the developer email provided. Team KareemTKB will read and respond as soon as possible in shaa Allah.

Thank you very much for checking this app out.

Wassalamu alaikum wa rahmatullah.

Pro hodnocení programu se prosím nejprve přihlaste

Staženo
0 ×

TIP: Stahují se vám programy pomalu? Změřte si rychlost svého internetového připojení.