Tafseer Al Bakarah (275 - 286) - Slunečnice.cz Hlavní navigace

 Tafseer Al Bakarah (275 - 286) 1.0

Pro hodnocení programu se prosím nejprve přihlaste

Staženo 0 ×
Zdarma

Sdílet

Wannan shine kashi na uku kuma na karshe daga cikin Apps guda uku da suka kawo karatun suratul Baqarah.

Allah ya jikan sheikh Ja'afar Mahmud Adam.

Tafseer din sauran surori yana cikin Play Store.

Kowacce surah tana da Apps game da ita. Hakan ya faru sakamakon girman Tafsirin karatun.

Idan kana ko kina da shawara game da wadannan Apps zaka/ki iya turo da shawararka/ki tayin amfani da developer email.

Da sannu dukkan tafseer na alkurani by malam jafar zai shigo wannan store.

Kada ka/ki manta sharing wadannan Apps ta whatsapp, facebook, twitter ko duk wata hanyar sadarwa.

Allah ya jikan malam jaafar ya kuma gafarta masa Allah kuma ya saka masa da gidan Aljannah ameen.

Zobrazit více

Pro hodnocení programu se prosím nejprve přihlaste

Staženo
0 ×

TIP: Stahují se vám programy pomalu? Změřte si rychlost svého internetového připojení.