Bulughul Maram Hausa Sheik Jafar - Part 2 of 6 1.0

3

Pro hodnocení programu se prosím nejprve přihlaste

Staženo
35 ×
Assalamu alaikum,

Wannan manhajja itace ta BIYU cikin jerin manhajjoji shida (PART 2 OF 6) domin kawo muku cikakken karatun littafin Bulugul Maram mp3 wallafar Sheikh al-Hafidh ibn Hajar al-Asqalani (1372 – 1448). Mai fassarar shine Sheik Jafar Mahmud Adam. Bulugul Maram mp3 Shaykh Mahmud Jaafar.

Wannan littafi ya kunshi hadisai ne na hukunce - hukuncen Shariah wato Ahadith al-Ahkam.

Wannan manhajja ta Buluugul Maram Sheikh Jaafar bata bukatar a kunna data domin tayi aiki.

Domin samun wadansu applications na sheik jaafar sai a duba abyadapps cikin wannan gida.

Zaku samu:

- Siffatus Salatin Nabiyyi offline

- Guzurin mahajjata (bayanin yadda akeyin aikin Hajji da Umarah)

- Sheikh Jaafar Qira'a mp3

- Arbaun hadith complete

- Rayuwar Musulmi a musulunci sheik jaafar

- Mukhtasar siratur rasul

- Hudubah volume mp3 offline

- Riyadus salihin

- Bulugul Maram sheik jafar

- Umdatul Ahkaam sheikh jafar

- kashfush Shubuhat

- Muhadara sheik Jaafar Mahmud

Da sauran manhajjoji masu zuwa in shaa Allahu.

Kada a manta sharing wannan app na bulughul Maram MP3 OFFLINE Sheikh Ja'afar Mahmud Adam.
  • Verze programu

    1.0

  • Poslední aktualizace od vývojáře

    29. 8. 2017

  • Počet stažení za měsíc

    0 ×

  • Potřeba instalace:

    Ano

  • Web autora

    Abyadapps

Přejít do Google Play
Zdarma

Sdílet

TIP: Stahují se vám programy pomalu? Změřte si rychlost svého internetového připojení.