Hausa Comedy TV 14.2

3

Pro hodnocení programu se prosím nejprve přihlaste

Staženo
0 ×
Rayuwa fa saida nashadi domin nishadi na kawo karshen matsaloli da suka shafi damuwa hawan jini bacin rai kuncin rayuwa rage radadin wani abu dake damun dan Adam da sauran abubuwa masu matukar amfanarwa. Saboda haka mu shakata da wadannan bidiyoyi na manyan masu nishadantar da mutane ma'ana masu barkwanci na hausa wanda ke saka mutane farin ciki tare da fadakarwa hade da ilimantar wa.

Wannan manhaja ta kunshi comedies wanda zasu baku nishadi domin yana dauke da abubuwan barkwanci na wanda suka saba bamu nishadi wanda suka hadarda da duk wasu manyan masu barkwanci da suka saba nishadantar daku. Kada ku manta zaku kalli wadannan videos na barkwanci a kyauta a wayoyin ku na Android da fatan zakuji dadin wanna application kuma kada ku manta kuyi share zuwa yan uwa da abokan arziki. Wannan manhaja takuce masu son nashadi domin kawar da damuwa da kuma abinda damuwa ke haddasawa mungode.
  • Verze programu

    14.2

  • Poslední aktualizace od vývojáře

    20. 11. 2019

  • Počet stažení za měsíc

    0 ×

  • Velikost

    6,6 MB

  • Potřeba instalace:

    Ne

  • Web autora

    Abrahamjr

Zobrazit více
Přejít do Google Play
Zdarma

Sdílet

TIP: Stahují se vám programy pomalu? Změřte si rychlost svého internetového připojení.