Sheikh Kabiru Gombe - Lectures Audio Mp3 2.1

3

Pro hodnocení programu se prosím nejprve přihlaste

Staženo
6 ×
The app requires no internet connection to work (it is Offline) and voice quality is very high. Just download and start listening even when offline.
-------
Saukar da wannan manhajja kan wayoyinku domin sauraron waazin sunnah tare da Malam Kabiru Gombe.
Wannan app yana dauke da wasu zababun Manyan lekcoci masu taken daga Sheikh Kabiru Haruna Gombe ke gabatarwa, shine muka ga ya dace muyi application wanda mutane zasu su saurara a saukake.

Lectures din sune kamar haka:
- Hakkin Mata A Musulunci - Sheikh Kabir Gombe
- Macen Aure a Musulunci - Sheikh Kabiru Gombe
- Hanyoyi 30 Na Mallar Miji - Kabir Gombe
- Muhimmancin Iyaye Mata - Sheikh Kabir Gombe

Allah ya sakawa Sheikh Kabir Gombe domin yayi kokari wajen yayi kokari wajen yada ilimin Allah da na manzon sa domin karuwar al'umar musulmai. Mukuma Allah ya bamu ikon ji da kuma amfani daga abin da muka saurara.

Domin samun sauran apps na sauran malamai irinsu sheikh Jafar, M. Aminu Ibrahim Daurawa, Dr Sani Umar Rijiyar Lemo da dai sauran maluman sunnah duba ( rrnapps ) free Hausa Islamic apps dake cikin play store.

Za kuma a iya samun Karatun Al-quran na wasu daga cikin manyan makaranta quran.

Don Allah idan har kaji dadin wannan application a taimaka a yi sharing ta facebook, whatsapp, twitter, instagram da sauran social media domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi downloading su amfana.
Kada kuma a manta ayi rating na wannnan application five star.

Za kuma a iya samun Karatun quran na wasu daga cikin manyan makaranta quran na duniya irin su

Sheikh Abdul Basit Quran mp3

Sheikh Muhammad Siddiq al-Minshawi
Maher Audio Quran Offline

Sheikh Maher Al Mueaqly

Sheikh Abdurrahman Sudais

Sheikh Saud Shuraim

Sheikh Abdullah Ali Jabir

Sudais Audio Quran Offline

Sheikh Mishary bin Rashid al-Afasy

Sheikh Saad al-Ghamidi

Sheikh Khalil al-Husary

Quran Mishary Rashid Offline

Bayan wannan app mai suna Sheikh Kabiru Gombe - Lectures, za iya samun wasu karatuttukan da sauran apps namu na wasu daga cikin manya-manya malamai, idan aka yi searchin (rrnapps) a play store.
  • Verze programu

    2.1

  • Poslední aktualizace od vývojáře

    3. 11. 2019

  • Počet stažení za měsíc

    1 ×

  • Velikost

    67 MB

  • Potřeba instalace:

    Ano

  • Web autora

    Best free Apps 2019

  • Podporované jazyky

    • Angličtina
Zobrazit více
Přejít do Google Play
Zdarma

Sdílet

TIP: Stahují se vám programy pomalu? Změřte si rychlost svého internetového připojení.